☝🏻KARANTA WADANAN ADDU'AH YANA KARE MUTUM DA DUKKAN SHUTUTTUKASHAIK ABDULAZEZ BN BAAZ YANA CEWA:
daga cikin garkuwa da kuma samun natsuwa da lafiya da kariya daga dukkan sharri shine mutum ya karanta wadan nan aduo'i:👇 da safe haka kuma da yamma sau 3
( أعوذ بكلمات الله التامات من شر ما خلق )
Hadisai da yawa sun zo da ke nuni akan karanta wannan adduah yana kara lafiya.
Haka kuma karanta wannnan adduah tana kari mutum daga dukan sharri 👇
: ( باسم الله الذي لا يضر مع اسمه شيء في الأرض ولا في السماء وهو السميع العليم
Sau 3 Annabi s.a.w ya ce duk wannda ya karanta wannan adduah sau uku da safe babu abinda zai cutarda shi har yamma idan kuma ya karanta ta da yamma babu abinda zai cutarda shi har yawayi gare da safe.
📝فهذه الأذكار والتعوذات من القرآن والسنَّة : كلها من أسباب الحفظ والسلامة والأمن من كل سوء .
Dukkan azkar da da kul'auzzai daga quran da sunnah kariya ne da dukkan sharri.
⏪ فينبغي لكل مؤمن ومؤمنة الإتيان بها في أوقاتها , والمحافظة عليها ، وهما مطمئنان ، وواثقان بربهما سبحانه وتعالى ، القائم على كل شيء ، والعالِم بكل شيء ، والقادر على كل شيء ، لا إله غيره ولا رب سواه , وبيده التصرف والمنع والضر والنفع , وهو المالك لكل شيء عز وجل"
Saboda haka wajubi ne da dukkan musulmi da ya karanta su da safe haka kuma da yamma domin samin kariya da aminci ,natsuwa haka kuma da samun lafiya,
Babu wani abin bautawa, da gaskiya facce Allah s.w ,shine mai chanza kuma ,mai iko
"فتاوى الشيخ ابن باز "( 3 / 454 ، 455 )
https://t.me/Darunnajahislamiccentre